Yemi Osinbajo
Kakakin mataimakin shugaban ƙasa, Farfesa Yemi Osinbajo, Laolu Akande, ya ce Osinbajo, ya fito takarar shugaban ƙasa ne saboda ya kawo cigaba ga al'umma...
Jigo a jam'iyyar All Progressives Congress (APC), Joe Igbokwe, ya caccaki tsohon sarkin Kano, Sanusi Lamido Sanusi, kan kalaman da ya yi akan Yemi Osinbajo.
Tsohon sarkin Kano, Sanusi Lamido Sanusi, ya ce ƙasar nan ta tafka babbar asara rashin samun mataimakin shugaban kasa, Yemi Osinbajo, a matsayin shugaban ƙasa.
Watakila Shugaban kasa Muhammadu Buhari na baiwa wasu fitattun yan Najeriya hakuri ne a sakonsa na ranar sallah wadanda suka hada da Bola Tinubu da Osinbajo.
Yayin da shugaban kasa Muhammadu Buhari ke shirin barin ofis, hukumar CCB ta bukaci su bayyana adadin kadarorin da suke dashi don kubuta daga alamar rashawa.
Mataimakin shugaban kasa ya isa garinsu da nufin ya kada kuri’a a zaben yau. Farfesan ya canza akwatin zabensa ne daga Legas zuwa garin Ikenne a shekarar 2022.
Za a ji wasu Kungiyoyin Magoya Bayan Buhari/Osinbajo su na goyon bayan Atiku Abubakar. A zaben da za ayi, kungiyar ta ce tana harin nasarar Atiku/Okowa a 2023.
Naja’atu Muhammad ta fito da ‘Dan takaranta a APC a 2023. 'Yar siyasar ta ce tun farko ba ta goyon bayan Bola Tinubu ya samu takarar shugaban kasa a APC ba.
Tsohuwar ‘yar kwamitin neman zabe a APC, Najaatu Mohammed ta tona asiri, ta ce Gwamnonin APC suna so Bola Tinubu ya rike masu kai, suyi wasa da wutsiyar maciji.
Yemi Osinbajo
Samu kari