Yemi Osinbajo
Shugaba Buhari ya bayyana bin dokan kundin tsarin mulki na bayyana kadarorinsa kafin da kuma bayan ya shiga ofishinsa haka ne zai inganta aiki da bin ka'ida.
Gwamnatin Buhari ta yarda ‘Yan kasuwa su kirkiro Jami’o’i. Gwamnati ta yarda a kirkiro Jami’o’in a sun kai 36, adadin Jami’o’in ‘Yan kasuwa ya haura 70 kenan.
Sai yanzu ake jin Muhammadu Buhari ya dauko batun zaben tsaida gwani na fito ‘dan takaran shugaban kasa da aka yi a APC. ya fadi dalilin matsyar da ya dauka.
Kakakin mataimakin shugaban ƙasa, Farfesa Yemi Osinbajo, Laolu Akande, ya ce Osinbajo, ya fito takarar shugaban ƙasa ne saboda ya kawo cigaba ga al'umma...
Jigo a jam'iyyar All Progressives Congress (APC), Joe Igbokwe, ya caccaki tsohon sarkin Kano, Sanusi Lamido Sanusi, kan kalaman da ya yi akan Yemi Osinbajo.
Tsohon sarkin Kano, Sanusi Lamido Sanusi, ya ce ƙasar nan ta tafka babbar asara rashin samun mataimakin shugaban kasa, Yemi Osinbajo, a matsayin shugaban ƙasa.
Watakila Shugaban kasa Muhammadu Buhari na baiwa wasu fitattun yan Najeriya hakuri ne a sakonsa na ranar sallah wadanda suka hada da Bola Tinubu da Osinbajo.
Yayin da shugaban kasa Muhammadu Buhari ke shirin barin ofis, hukumar CCB ta bukaci su bayyana adadin kadarorin da suke dashi don kubuta daga alamar rashawa.
Mataimakin shugaban kasa ya isa garinsu da nufin ya kada kuri’a a zaben yau. Farfesan ya canza akwatin zabensa ne daga Legas zuwa garin Ikenne a shekarar 2022.
Yemi Osinbajo
Samu kari