
Sarkin Bichi







Wani mai ba gwamnan Kano shawara ya hango karshen rigimar sarauta. Alhaji Hassan Sani Tukur bai ganin Aminu Ado Bayero zai kawo karshen Muhammadu Sanusi

Babbar kotun tarayya da ke zamanta a Abuja ta ace ba ta da hurumin sauraron dukkanin korafe-korafen da suka danganci batun masarautu a kasar nan.

Mai martaba sarkin Kano, Alhaji Muhammadu Sanusi II ya ce nan gaba kaɗan zs ake sa ranar da za ayi wa hakimin Bichi rakiya zuwa masarautarsa cikin lumana.

Tawagar masarautar Bichi ta kai ziyara ga mai martaba sarkin Kano, Muhammadu Sanusi II, ta jaddada goyon baya ga naɗin sabon hakimi, Munir Sanusi.

Mai martaba sarkin Kano, Alhaji Muhammadu Sanusi II ya ce hat yanzun masarautar ba ta da masaniya kan maƙasudin kewaye fada da jami'an tsaro suka yi.

Yayin da ake cigaba da rigima kan sarauta a Kano, Hon. Alhassan Ado Doguwa ya nuna takaici kan yadda ake kwatanta jihar tana dauke da sarki biyu da kuma gwamna biyu.

Rahotanni sun ce jami'an tsaro sun samu bayanan sirri cewa yan garin Bichi na shirin wargaza bikin nadin hakimi a garin wanda shi ne ake zargin dalilin daukar mataki

Wasu rahotanni da muke samu sun tabbatar da cewa lamura sun koma yadda suke bayan janye jami'an tsaro a fadar Sarki Muhammadu Sanusi II a yau Asabar.

Mai martaba Muhammadu Sanusi II ya yi zaman fada a Kano duk da jibge jami'an tsaro. Yan sanda sun cika fadar Kano da Bichi yayin da ake shirin raka sarkin Bichi.
Sarkin Bichi
Samu kari