Taraba
Gwamna Kefas ya nanata kudurin gwamnatinsa na ba da ilimi kyauta kuma mai inganci a Taraba, tare da mayar da Kwalejin Zing cibiyar horar da malamai.
Wasu gwamnoni a jihohin Najeriya har yanzu ba su fara biyan ma'aikata sabon mafi karancin albashi ba. Jihohin sun hada Zamfara, Taraba da Sokoto.
Rahotanni sun tabbatar da cewa akalla mutane 22 ne suka ce ga garinku nan yayin da wani ramin haƙar ma'adanai ya rufta kansu a yankunan Adamawa, Taraba.
Wasu rahotanni da muke samu sun tabbatar da yan bindiga sun mamaye wani yanki a karamar hukuma Zing da ke jihar Taraba inda suka kafa wata jar tuta.
Kwamishinan hadin kai da rage radadin fatara a jihar Taraba, Habu James Philip ya jawo cece-kuce a lokacin wani taro a China bayan katobarar da ya yi a furucinsa.
Gwamnatin jihar Taraba ta yi barazanar sauke sarakuna da aka samu da hannu kan rashin tsaro. Gwamnan Taraba ya ce zai sauke duk sarkin da aka samu da tayar da rikici
Kungiyar Kuteb Muslim Development Association (KMDA) ta yi magana kan zargin shirin rushe masallacin Juma'a inda ta shawarci Gwamna Agbu Kefas na Taraba.
Rundunar sojin Najeriya ta cafke mata da miji bisa zargin boye makaman yan bindiga a wani gida. Suna boyewa yan bindiga makami idan sun dawo daga kai hari.
Gwamnatin tarayya ta gargadi mutanen jihohi kan samuwar ambaliyar ruwa. Gwamnatin ta ce za a iya samun mummunar ambaliya a Kogi, Taraba, Neja da Benue.
Taraba
Samu kari