Kudu maso gabashin Najeriya
Wata matashiya 'yar Najeriya ta sha alwashin auren mai kudi ko ta halin kaka don gudun yin rayuwar talauci kamar yadda iyayenta suke ciki yanzu...
Rundunar 'yan sanda a jihar Ogun sun ce sun fara gudanar da bincike kan wani fada da ya kaure tsakanin wasu abokai biyu daga rugar fulani ta Ogunmakin.
Babban Bankin Duniya (WB) ya yi hasashen cewa akalla 'yan Najeriya miliyan 2.8 ne za su shiga kangin talauci nan da karshen shekarar 2023 zuwa 2024.
Gwamna Peter Mbah na jihar Enugu ya amince da biyan kudi har naira dubu 25 ga ma'aikatan jihar yayin da ya yi alkawarin dubu 100 a matsayin mafi karancin albashi.
Majalisar Dattawa ta rantsar da sabon sanatan PDP, Austin Akobundu bayan nasarar da ya samu a kotun daukaka kara da yake kalubalantar zaben dan jam'iyyar LP.
Yaanzu muke samun labarin yadda wasu tsageru suka hallaka shugaban jam'iyyar YPP a jihar Anambra. An bayyana yadda hakan ta faru a jihar ta Kudu.
Yayin da aka sanar da Hope Uzodinma na jam'iyyar APC a matsayin wanda ya lashe zabe, wata 'yar bautar kasa ta bace da na'urar tantancewa da kuma sakamakon zabe.
Kotun daukaka kara da ke zamanta a jihar Legas ta yi hukunci kan shari'ar zaben gwamnan jihar Enugu, ta tattabar da nasarar Gwamna Peter Mbah na PDP.
Rundunar 'yan sanda a jihar Kogi ta gargadi masu shirin zuwa Kudancin Najeriya da su nemo wata hanyar saboda dokar hana zirga-zirga a jihar Kogi.
Kudu maso gabashin Najeriya
Samu kari