Kudu maso gabashin Najeriya
Rahotanni sun bayyana cewa jami'an hukumar kwana-kwana sun yi nasarar kashe gobarar da ta tashi a sakateriyar ƙaramar hukumar Dunukofia jiya Laraba.
Basaraken gargajiya na Asaba, babban birnin jihar Delta, Mai martaba Obi (Prof.) Joseph Chike Edozien, ya rasu, a yayin da yake shirye-shiryen bukin cika shekaru 100
Gwamna Hope Uzodinma na jihar Imo ya yi Allah wadai da harin ɓarayin mai wanda ya yi sanadin fasa bututun mai da kuma mutuwar wasu mutane a jihar.
Rahoto ya nuna cewa an rasa rayuka da yawa yayin da wani abun fashewa ya tashi a wani wurin haƙar ɗanyen man fetur a jihar Imo da ke Kudu Maso Gabas.
Tsagerun ƴan bindiga sun kai sabon harin kan jami'an tsaro a wurin wasu masu sana'ar POS a jihar Imo, sun kashe ƴan sanda biyu da fararen hula biyu a harin.
Yan bindiga sun sace mataimakin VC na jami'ar jihar Abiya watau ABSU yayin da ya tsaya shan mai a wani gidan mai tare da mai ɗakinsa, babu wani bayani har yanzu.
Rundunar 'yan sanda sun kama wani makanike da ya sace motar wani kwastomansa a yankin Isheri-Oshun da ke jihar Legas. An kuma kama wanda ya karbi motar.
Kungiyar tsaro ta So-Safe a jihar Ogun ta kama wani barawo mai suna Biola Adebesin, wanda ta yi zargin ya kware wajen yin sata a coci-coci a yankin Ado-Odo/Ota.
Tsohon shugaban ƙasa, Muhammadu Buhari, ya ce gwamnatinsa gata ta yi wa shugaban ƴan awaren IPOB, Nnamdi Kanu, da har ta bashi damar kare kansa a kotu.
Kudu maso gabashin Najeriya
Samu kari