Jihar Sokoto
Jami'an tsaro sun samu nasarar cafke wani na'ibin limamin masallacin Juma'a a jihar Sokoto kan zargin hada baki da 'yan bindiga. An samu kudade a asusunsa.
Tsohon gwamnan jihar Sakkwato, Sanata Aminu Waziri Tambuwal ya bar hedkwatar hukumar EFCC bayan shafe kwana guda a tsare jan zargin cire kudi N189bn.
Ana ta mayar da martani kan maganar tattaunawa da Bello Turji tsakanin malamai yayin daMurtala Bello Asada ya mayar da martani ga Sheikh Adam Muhammad Albaniy.
A labarin nan, za a ji cewa jama'a a jihar Sakkwato sun shiga firgici a lokacin da 'yan ta'adda su ka bude wuta a kan wasu masallata da su na sallar Asuba.
A labarin nan, za a ji babbar jam'iyyar adawa ta PDP ta bayyana takaicin yadda hukumar EFCC ta zama 'yar aiken gwamnatin tarayya da APC ke jagoranta.
Hukumar da ke yaki da cin hanci da rashawa ta EFCC ta tsare tsohon gwamnan Sokoto, Aminu Wiziri Tambuwal kan zargin cire Naira biliyan 180 ba bisa ka'ida ba.
Sheikh Adam Muhammad Albaniy Gombe ya goyi bayan tattaunawa da Bello Turji, yana yaba wa kokarin Malam Musa Assadus Sunnah wajen rage kashe-kashen jama'a.
Majiyoyin da muke da su sun tabbatar da cewa yan bindiga sun hallaka wasu masallata sannan suka yi garkuwa da mutane da dama, suka tafi da su cikin daji.
A labarin nan, za a ji cewa daruruwan mazauna jihar Sakkwato sun fara barin gidajensu saboda yadda 'yan ta'adda su ka fatattake su daga muhallansu.
Jihar Sokoto
Samu kari