Jihar Sokoto
Sheikh Bello Yabo ya bukaci ShugabaTinubu da ya karbo dukiyar da aka sace a mulkin marigayi Buhari, yana mai cewa yanzu babu uzurin jin kunyar kowa.
Kungiyar kabilar Ibo ta Ohanaeze ta yi tir da kudirin majalisar dattawa na kokarin ba sarkin Musulmi da Ooni na Ife matsayi na musamman a Najeriya.
Malamin Musulunci, Sheikh Bello Aliyu Yabo ya shawarci masu mulki su tuba kafin mutuwa, yana sukar wadanda ke neman a yafe wa marigayi Muhammadu Buhari
Dakarun sojojin Najeriya sun samu nasarar hallaka jagororin 'yan bindiga a jihar Sokoto. Sojojin sun kashe bata garin ne bayan sun yi musu kwanton bauna.
Rundunar sojin Najeriya ta hallaka wani dan bindiga Dan Dari Biyar da ya shahara da kashe mutane da garkuwa da mutane da gallazawa Hausawa a Sokoto.
A labarin nan, za a ji yadda dakarun Najeriya suka samu nasarar cafke wani kasurgurmin dan ta'adda da ya addabi mazauna jihar Sakkwato da kewaye, ya fara tone-tone.
Gwamnatin jihar Sokoto ta yi magana kan sulhu da ake shirin yi da yan bindiga bayan munanan hare-haren da ake kai wa inda ta gindaya sharuda ga Bello Turji.
Kotun da ke sauraron shari'ar Hamdiyya Sidi Sharif ta bukaci a cafke ta duk inda aka ganta sakamakon rashin halartar zaman kotu saboda rashin lafiyar da ta yi.
NiMet ta gargadi Najeriya kan ruwan sama mai yawa da tsawa yau Laraba, inda Arewa za ta fuskanci ruwa mai karfi, yayin da ae fargabar barkewar ambaliya.
Jihar Sokoto
Samu kari