Siyasar Najeriya
Shugaban jam'iyyar PDP na kasa, Umar Iliya Damagum, ya bayyana cewa ya dauki matakin kin hukunta masu laifi a jam'iyyar ne bayan ya duba maslaharta.
Ministan babban birnin tarayya Abuja, Nyesom Wike, ya yi kalamai masu kaushi kan shugaban jam'iyyar PDP na kasa. Ya ce bai da hali mai kyau na jagoranci.
Babbar kotun jihar Oyo mai zama a Ibadan ta umarci shugaban jam'iyyar PDP na lasa, Ambasada Umar Damagum ya ci gaba da shirin taron PDP kamar yadda aka tsara.
Hukumar zaben jihar Neja ta bayyana sakamakon zaben kananan hukumomin da aka gudanar ranar Asabar, jam'iyyar APC ta lashe duka kujerun ciyamomi 25.
Wani masanin siyasa, Farfesa Ibrahim Jibrin ya bayyana cewa babu wani batun kisan kiristoci da ya sanya Trump barazana ga Najeriya, ya ce tsantsar siyasa ce kurum.
A labarin nan, za a ji cewa Sanata Natasha Akpoti Uduaghan ta bayyana cewa wasu daga cikin 'yan majalisa sun ki bayyana goyon baya gare ta saboda siyasa.
Jam'iyyun adawa sun nuna rashin amincewarsu da zaben kananan hukumomin da aka gudanar a jihar Neja. Sun yi zargin cewa an tafka gagarumin magudin zabe.
Ministan babban birnin tarayya Abuja, Nyesom Wike, ya sake taso da batun ficewar Alhaji Atiku Abubakar daga jam'iyyar PDP. Ya ce dole ta sanya ya yi hakan.
Shugaban kasa Bola Ahmed Tinubu ya yaba da matakin da gwamnan jihar Bayelsa ya dauka na sauya sheka zuwa jam'iyyar APC. Ya ce suna alfahari da shi.
Siyasar Najeriya
Samu kari