Siyasar Najeriya
Minsitan Tinubu ya bayyana dalilin da yasa ba a zabi Malam Nasir El0Rufai ba a cikin jerin wadanda aka amince su zama ministoci a mulkin nan da ake.
Sir Siminalayi Fubara, gwamnan jihar Ribas mai ci ya zartar da dokar sauya wurin da ƴan majalisar dokokin jihar za su riƙa gudanar da ayyukansu saboda rashin tsaro.
Shugabannin APC a gundumar Galadima sun kori shugaban jam'iyyar, Tukur Danfulani daga mukaminsa kan wasu zarge-zarge da suka haɗa da nuna wariya.
Rundunar ƴan sanda reshen jihar Rivers ta bayyana cewa an tura ƙarin dakarun ƴan sanda zuwa gidajen ƴan majalisa ne domin tabbatar da zaman lafiya a Fatakwal.
Babbar kotun tarayya mai zama a Abuja ta yi watsi da bukatar da Yahaya Bello ya gabatar wanda ya nemi a dakatar da shari'ar da ake masa kan karkatar da N80bn.
Tsohon kakakin majalisar dokokin jihar Edo, Francis Okiye, ya sanar da ficewarsa daga jam'iyyar Peoples Democratic Party (PDP). Ya fadi dalilin daukar matakin.
Babbar kotun jiha mai zama. Fatakwal ta umarci ƴan majalisa 27 da ke goyon bayan ministan Abuja da kada su sake nuna kansu a matsayin halartattun ƴan majalisa.
Gwamnan jihar Abia, Alex Otti ya magantu kan yadda jiga-jigan PDP ke sauya sheka zuwa jami'yyar APC inda ya ce ko a jikinsa bai damu da lamarinsu ba.
Tsohon gwamnan jihar Kogi, Yahaya Bello, ya amince zai miƙa kansa domin fuskantar shari'a a babbar kotun tarayya mai zama a Abuja ranar 13 ga watan Yuni.
Siyasar Najeriya
Samu kari