Shugaban Sojojin Najeriya
A labarin nan, za a ji jam'iyyar PDP a jihar Zamfara ta bayyana shakku a kan sahihancin zaɓen cike gurbi da aka yi a ranar 16 ga watan Agusta, 2025.
Rahotanni daga rundunar sojin Najeriya sun nuna cewa an samu wata fashewa a dakin ajiya da je Barikin Ilese a jihar Ogun amma babu wanda ya rasa ransa.
Hedkwatar tsaro ta kasa (DHQ) ta yi magana kan rahotannin da ke cewa tantirin dan bindiga, Bello Turji, ya mika wuya. DHQ ta ce ana ci gaba da farautarsa.
A labarin nan, za a ji cewa jama'a a jihar Sakkwato sun shiga firgici a lokacin da 'yan ta'adda su ka bude wuta a kan wasu masallata da su na sallar Asuba.
Dakarun sojojin Najeriya masu aikin samar da tsaro sun samu nasarar hallaka dakile wani harin 'yan bindiga a Katsina. Sojojin sun kuma ceto wasu mutanen da aka sace.
Dakarun sojojin Najeriya sun samu nasarar dakile wani mummunan harin 'yan bindiga a jihar Zamfara. Sojojin sun kuma kwato makamai daga hannun tsagerun.
Wasu tsofaffin sojoji sun mamaye hedikwatar ma’aikatar kudi a Abuja, suna neman a biyan alawus, giratuti da albashin da aka rike tun bayan barin aiki.
Dakarun sojojin Najeriya sun samu nasarar hallaka 'yan ta'addan Boko Haram/ISWAP a jihar Borno. Sojojin sun kuma kwato makamai da babura a yayin arangamar.
Dakarun sojojin Najeriya sun samu nasarar hallaka kwamandojin 'yan ta'adda a sassa daban-daban na kasar nan. Sojojin sun kuma cafke 'yan ta'adda masu yawa.
Shugaban Sojojin Najeriya
Samu kari