Shugaban Sojojin Najeriya
Rigima ake yi tsakanin kungiyoyin ta’addanci da Dogo Gide wanda ya yi karfi a kauyukan da ke yankunan Babban Doga da Mai Tukunya a karamar hukumar Dansadau a Zamfara
A ranar 15 ga Junairu a shekarar 1966, sojoji suka hambarar da gwamnatin farar hula. An kawo sunayen mutane fiye da 20 da aka rasa a juyin mulkin sojoji a 1966.
Yayin da ake ci gaba da kuka kan yadda aka sace wasu 'yan mata a Abuja, yanzu haka an shiga tashin hankali a Benue bayan sace wasu mutum 45 a jihar.
Wata jami’ar rundunar sojin Najeriya da suna ogunleyeruthsavage1 a TikTok ta zargi wasu manyan jami’an sojoji da cin zarafinta saboda ta yi yarda su yi lalata.
Wasu sojoji guda biyu sun samu nasarar kama wani mutum da ya ke amfani da kakin soja wajen damfarar mutane a Nasarawa. Sun kama shi ne a garin Awe da ke jihar.
Hakkokin sojojin da su ka mutu ko aka hallaka a filin daga zai fito bayan an cire rai. Shugaban hafsun sojoji ya ce tun 2011 iyalan jami'an tsaro ke jiran kudin.
Shugaban kasa Bola Ahmad Tibubu ya bayyana gargadinsa ga shugabannin tsaron Najeriya kn yadda tsaro ke ci gaba da lalacewa a yanayin da ake ciki.
Gwamnan jihar Kano, Abba Kabir Yusuf ya nusar da mata kan muhimmancin shiga aikin soja musamman nan a sojan kasa. Ya ce an bar su a baya a wurare da dama.
Wasu matasa shida daga jihar Kaduna za su fuskanci fushin gwamnatin jihar Legas kan takardun bogi. Matasan sun yi amfani da takardun zama 'yan Legas ne.
Shugaban Sojojin Najeriya
Samu kari