Shugaban Sojojin Najeriya
Sojojin 6 Brigade sun dakile harin ‘yan ta’adda a Taraba, sun halaka biyu tare da kwace makamai, yayin da rundunar ke ci gaba da Operation Lafiya Na Kowa.
Dakarun rundunar sojin Najeriya ta kai samame wata masana'antar da ake hada makamai a jihar Filato. An kama bindigogi kiran gida da bindoga kirar pistol.
Rundunar sojin sama ta kai farmaki a Borno, inda ta hallaka ‘yan ta’adda da dama. Nasarorin baya-bayan nan sun tabbatar da ƙudirin kawo zaman lafiya a Arewa.
A labarin nan, za a ji cewa Shugaban Kasa, Bola Ahmed Tinubu ya katse hutunsa a kasashen waje yayin da ake shirin mayar da Siminalayi Fubara kan kujerarsa.
Wasu 'yan bindiga dauke da makamai sun kai hari wani kauyen jihar Zamfara. 'Yan bindigan sun tattara mata da kananan yara zuwa daji yayin harin da su ka kai.
A labarin nan, za a ji yadda jama'a su ka gamu da iftila'in harin 'yan bindiga a jihar Zamfara a wani harin ba zata da 'yan bindiga su ka kai zuwa Gusau.
A labarin nan, za a ji cewa gwamnatin tarayya ta kara jaddada kudirnta na tabbatar da kawar da matsalar Boko Haram da ta addabi jama'a a Najeriya.
Tsohon janar din soja, Ishola Williams, ya ba gwamnatin Najeriya shawara kan yadda za ta kawo karshen matsalolin tsaro da suka addabi kasar cikin wata 6.
A jihar Bauchi, dan sanda ya harbe soja yayin takaddama kan wata motar da ake zargin tana dauke da ma’adanan da aka hako ba bisa ka'ida ba a garin Futuk.
Shugaban Sojojin Najeriya
Samu kari