Jihar Rivers
Tsohon ministan sufuri a Najeriya, Rotimi Amechi ya bayyana cewa ya tafka kuskure yayin da ya tura sunan Wike mukamin Minista a lokacin mulkinsa a jihar Ribas.
Gwamnan jihar Rivers, Siminalayi Fubara, ya haƙiƙance cewa shi cikakken ɗan ƙabilar Ijaw wanda ba ya shakkar kowane irin ƙalubale da ya same shi.
Ministan Abuja kuma tsohon gwamnan jihar Ribas, Nyesom Wike, ya yi karin haske kan dambarwan siyasar da ta ƙi ci ta ƙi cinyewa tsakaninsa da Gwamna Fubara.
Ministan birnin tarayya Abuja, Nyesom Wike, ya caccaki gwamnan jihar Rivers Siminalayi Fubara, kan butulcin da ya yi masa bayan ya hau kan mulkin jihar Rivers.
Kamfanin mai na NNPC ya yi alkawarin dakatar da shigo da mai Najeriya zuwa karshen shekarar 2024 inda ya matatun mai za su fara aiki a watan Disamba.
Ministan Abuja ya yi maganar yadda Gwamnan Ribas ya sa aka kona Majalisa. Wike yake cewa Idan doka ta na aik, babu kabilanci a siyasa kamar yadda aka kawo.
Shugaban jam'iyyar PDP na jihar Ribas, Desmond Akawor, ya haƙura da muƙaminsa na jam'iyya bayan shugaban ƙasa Tinubu ya naɗa shi babban muƙamin tarayya.
Shugabannin jam'iyyar All Progressives Congress (APC), na jihar Rivers, sun bayyana matsayarsu kan sauke su daga mukamansu da kwamitin NWC ya yi.
Shugaba Bola Tinubu ya amince da nadin Ambasada Desmond Akawor a matsayin kwamishinan Tarayya a hukumar RMAFC daga jihar Ribas da ke Kudancin Najeriya.
Jihar Rivers
Samu kari