Jihar Rivers
Mambobin kwamitin gudanarwa na jam'iyyar PDP ta ƙasa sun shiga ganawar gaggawa a Abuja domin nazari kan yarjejeniyar sulhun rikicin siyasar jihar Ribas.
Jam'iyyar Peoples Democratic Party (PDP) ta sanya kafa ta yi fatali da yarjejeniya takwas da Shugaba Tinubu ya cimmawa domin warware rikicin Rivers.
Za a ji yadda Bola Tinubu da Kashim Shettima su ka bi wajen dinke barakar Fubara-Wike. Kusan dai Gwamna, Minista da ‘Yan Majalisa sun samu yadda su ke so.
An bayyana sunayen manyan yan siyasan da suka sanya hannu a yarjejeniyar zaman lafiya da aka cimma a tsakanin Gwamna Siminalayi Fubara da Nyesom Wike.
Wani sufetan 'yan sanda ya yanke hukuncin daukar ransa bayan da ya yi kuskuren harbin abokin aikinsa har lahira a jihar Rivers. Rundunar 'yan sanda ta fara bincike.
Wasu yan Najeriya sun nuna rashin jin daɗinsa bisa yadda Gwamna Fubara ya sa hannu kan yarjejeniyar zaman lafiya tsakaninsa da Ministan Abuja, Nyesom Wike.
Wani bidiyo ya nuno makudan kudi da wani direban tasi ya tsinta a cikin motarsa. An rahoto cewa wani fasinjan Port Harcourt ne ya manta da shi a cikin motar.
Shugaba Bola Tinubu ya shiga ganawar gaggawa kuma ta sirri da Gwamna Siminalayi Fubara na jihar Rivers da kuma tsohon Gwamna Peter Odili a fadarsa da ke Abuja.
Babbar Kotun Tarayya da ke zamanta a birnin Tarayya Abuja ta dakatar da hukumar INEC kan sake zaben 'yan Majalisu 27 da su ka sauya sheka zuwa jam'iyyar APC.
Jihar Rivers
Samu kari