Rikicin addini
Shugaban majalisar dattawa, Godswill Akpabio ya ba sanatoci Musulmi tabbacin cewa bambancin addini ba zai raba kawunansu ba. Ya nemi hadin kan sanatoci.
An samu asarar rayuka a sabon rikicin da ya barke tsakanin wasu fusatattun matasa a jihar Filato. An kona gidaje da rumbunan hatsi masu dumbin yawa.
An samu barkewar wani rikici a jihar Legas wanda ya yi sanadiyyar rasa rayukan mutane da dama a yankin Ibeshe na jihar. 'Yan sanda sun shiga lamarin.
Nentawe Yilwatda ya fadi yadda ake ci da addini, a yaudari mutane lokacin zabe a Jihar Filato. Duk ‘dan siyasar da aka likawa tambarin ‘dan takaran musulmai ya fadi.
Jama’a sun yi ca a kan Gwamnan Filato saboda nunawa musulmai wariya. Bayanai sun fito daga ofishin Sakataren gwamnatin jihar Filato, Arc. Samuel N. Jatau.
Shugaban matasan Mwaghavul na ƙasa, Kwamared Sunday Ɗankaka, ya faɗi asarar rayuka da jinanen da aka yi a rikicin da ya faru a karamar hukumar Mangu, Filato.
Gwamnan jihar Osun, Ademola Adeleke, ya sanya dokar hana fita a wasu kauyuka biyu na jihar. Gwamnan ya sanya dokar ne biyo bayan barkewar rikici.
Gwamnan jihar Filato, Celeb Mutfwanga na PDP ya sanar da ɗaukar matakin sassuta dokar hana yawo ta awanni 24 da gwamnatinsa ta sa a ƙaramar hukumar Mangu.
Za a ji yadda mace ta haihu a tsakiyar jama’a yayin da aka hallaka mazaje a kashe-kashen Filato. Akwai wanda take shirin aurar da yaronta da ta rasa komai a duniya.
Rikicin addini
Samu kari