Kamfanin wutar lantarkin Najeriya
Gwamnatin Najeriya ta shirya kara kudin wutar lantarkin da 'yan kasar nan ke biya. Hakan na zuwa ne bayan ta ce ba za ta iya ci gaba da bada tallafi ba.
Rashin wadatacciyar wutar lantarki ya jawo farashin ledar ruwa mai sanyi ta lula zuwa N400, yayin da ƙanƙarar ruwa ta kullawa ta haura N500 a jihar Kaduna.
An bayyana yin nasarar gyara wutar lantarkin Najeiya da ta lalace a kwanakin nan, har ta kai ga an shiga jimami da zafi a yankuna na kasar nan da yawa.
Yayin da ake fama da karancin wutar lantarki musamman a wannan wata mai albarka na Ramadan, Ministan makamashi ya yi magana kan inganta wutar lantarki a Najeriya.
Wani mazaunin Aba ya garzaya soshiyal midiya domin yin korafi kan yawan bar masu wuta da ake yi a yankinsu. Ya ce tsawon kwanaki biyar ba’a dauke wuta ba.
Shugaban ƙasa, Bola Ahmed Tinubu, ya dakatar da shugaban hukumar raya wutar lantarki a karkara REA, Ahmad Salihijo Ahmad da manyan daraktoci uku.
Ministan wutar lantarki, Adebayo Adelabu, ya nuna takaicinsa kan rashin samar da isashshiyar wutar lantarki da kamfanonin Discos ke yi. Ya aike musu da gargadi.
Sanatoci sun yi zaman jira domin dawo da wutar lantarki kafin fara zamansu na ranar Talata, 5 ga watan Maris 2024 yayin da kamfanin AEDC yake bin wasu hukumomi bashi
Gwamnatin jihar Kebbi karkashin jagorancin Gwamna Nasir Idris ta kammala shirye-shirye don samar da wutar lantarki na awanni 24 a lokacin azumin Ramada.
Kamfanin wutar lantarkin Najeriya
Samu kari