Kamfanin wutar lantarkin Najeriya
Hukumar rarraba wutar lantarki na Ibadan, IBDEC, ta ce Gwamnatin Jihar Oyo, ba bisa ka'ida ba, ta rufe mata ofisohinta saboda yanke wutar lantarki na Sakatariya
Yayin da 'yan Najeriya ke ci gaba da kuka kan yadda wutar lantarki ke kara lalacewa, gwamnati ta ce a yanzu an samu wata barakar iskar gas, wuta ta rage sosai.
Shugaban kasa Muhammadu ya nuna rashin jin dadinsa akan halin da wutar lantarkin Najeriya. Ya ce rashin isasshiyar wutar lantarkin kasar nan yana ci masa tuwo.
Gidaje masu yawa na Najeriya ya zama dole su gyara janaretocinsu yayin da suke shirin shiga sabuwar shekara saboda yawan wutar da kasar ke samarwa ta ragu.
Fadar shugaban kasa ta nesanta shugaba Muhammadu Buhari da rahoton cewa ya bada umarrnin sallaman shugabannin kamfanin wutar lantarki a birnin tarayya Abuja.
Wata matar aure mai 'yaya uku a jihar Ogun, Kehinde, ta yiwa budurwar mijinta wanka da man fetur sannan ta cinna mata wuta kuma hakan yayi sanadiyar mutuwarta.
Gwamnatin tarayyar Najeriya ta ce ta fara shirin bai wa kasar Chadi da ke da makwabtaka da Najeriya wutar lantarki.Hakan ya biyo bayan rokon da jakadensu yayi.
Gwamnan jihar Borno, Farfesa Babagana Umaru Zulum, ya sha alwashin gyara wutar lantarkin Maiduguri cikin abinda bai wuce kwana 30 ba idan Allah ya so hakan.
Gwamnatin tarayya karkashin shugaba Muhammadu Buhari ta sanar da batun kara kudin mitar wutar lantarki masu layi daya da uku daga ranar 15 ga watan Nuwamba.
Kamfanin wutar lantarkin Najeriya
Samu kari