Kamfanin wutar lantarkin Najeriya
Gwamnati ta tsokano ‘yan kwadago, ana barazanar rikita kasa saboda kudin lantarki. Ana da labari cewa ana barazanar shirya zanga-zanga da yin kara a kotu.
Atiku Abubakar ya soki yadda aka kara farashin shan lantarki. Atiku ya ba gwamnati shawarwarin yadda yake ganin ya kamata a bi wajen gyara harkar wutar lantarki.
Gwamnatin tarayya ta bayyana cewa tana daukar matakai na janye tallafin wutar lantarki, ciki har da karin kudin wutar da kuma ba da 'yan kasuwa damar zubar jari.
Yayin da hukumar NERC ta sanar da karin kudin wutar lantarki a Najeriya, an yi ta cece-kuce kan matsalar wutar da rashin ingancinta musamman a watan Ramadan.
Hukumar kula da wutar lantarki ta Najeriya (NERC) ta amince da karin kudin wutan lantarki ga kwastomomin da ke karkashin rukunin Band A, ba zai shafi talaka ba.
Gwamnatin Najeriya ta shirya kara kudin wutar lantarkin da 'yan kasar nan ke biya. Hakan na zuwa ne bayan ta ce ba za ta iya ci gaba da bada tallafi ba.
Rashin wadatacciyar wutar lantarki ya jawo farashin ledar ruwa mai sanyi ta lula zuwa N400, yayin da ƙanƙarar ruwa ta kullawa ta haura N500 a jihar Kaduna.
An bayyana yin nasarar gyara wutar lantarkin Najeiya da ta lalace a kwanakin nan, har ta kai ga an shiga jimami da zafi a yankuna na kasar nan da yawa.
Yayin da ake fama da karancin wutar lantarki musamman a wannan wata mai albarka na Ramadan, Ministan makamashi ya yi magana kan inganta wutar lantarki a Najeriya.
Kamfanin wutar lantarkin Najeriya
Samu kari