Jihar Plateau
Dakarun sojin Najeriya sun kai samame wurare da dama, inda suka yi nasarar kama jagoran dan ta'adda, Babawo Badoo. An kama wasu mutum 19 a yankin Bassa.
A wannan labarin, za a ji cewa daya daga cikin masu jan tawagar 'yan ta'adda, Babawo Badoo ya koma ga Mahaliccinsa bayan ya yi kokarin kwace makamin sooja.
Shugaban APC na jihar Filato, Farfesa Nentawe ya jagoranci kafa kwamitin karbar masu sauya sheka, ya ce Kashim Shettima zai tarbi wasu jiga-jigai a Jos.
Wata kungiyar masu goyon bayan shugaban kasa Bola Ahmed Tinubu sun aika da sakon gargadi ga shugaban jam'iyyar APC na kasa, Farfesa Nentawe Yilwatda.
A labarin nan, za a ji cewa APC ta ce ba ta da gurbin Gwamnan Filato, Caleb Muftwang da ake rade-radin zai iya canja jam'iyya daga APC zuwa cikinta kafin 2027.
Kusoshin PDP da APC a Filato sun yi murabus daga jam’iyyunsu, suna zargin rushewar akidoji da rashin gaskiya, yayin da APC ke shirin karɓar sababbin mambobi.
Shugaban jam'iyyar APC na kasa, Farfesa Nentawe Yilwatda, ya bayyana cewa wasu jiga-jigan ADC za su sauya sheka zuwa jam'iyyar. Ya nuna cewa an kammala komai.
'Yan bindiga sun kashe fiye da mutane 10 a Filato, a wasu hare-haren ramuwar gayya, lamarin da ya tilasta gwamnati ta daukar matakan tsaro na gaggawa.
Gwamnan jihar Plateau, Caleb Mutfwang, ya gwangwaje wata Hajiya da kyautar kudade. Gwamna Mutfwang ya ba ta kyautar ne kan mayar da kudaden da ta tsinta a Saudiyya.
Jihar Plateau
Samu kari