Kwamitin zaman lafiya
Kwamitin lafiya na Kano da ofishin mashawarcin gwamnan Kano a kan harkokin tsaro sun fara tattaunawa da jagororin 'yan daba a jihar domin maganta fadan daba.
Ƙungiyar Ohanaeze Ndigbo ta tabbatar da cewa ba za a taba samun zaman lafiya da cigaba a Najeriya matukar ana cigaba da waresu da musu rashin adalci.
Wasu Malamai akalla 70 daga jihohin Arewa maso Yamma sun taru a Kaduna, sun roki Allah SWT ya kawo karshen matsalolin tsaron da suka addabi yankin.
Gwamnan jihar Katsina, Dikko Umaru Radda ya bayyana matakin da ya dauka na koyar da sana'a domin yaki da ta'addanci da samar da zaman lafiya a jihar Katsina.
Dan wasan Najeriya Ahmed Musa ya bayyana yadda zai yi amfani da kwallon kafa wajen samar da zaman lafiya a jihar Filato. Ya gana ga gwamna Caleb Mutfwang kan lamarin.
Gwamnan Kano Abba Kabir Yusuf ya gana da ƙungiyar likitoci ta ƙasa (NMA) reshen jihar bayan sun tsunduma yajin aiki. Gwamnan ya nemi su da komawa bakin aiki.
Kungiyar kwararrun ma'aikata a Arewacin Najeriya (NPF) ta roki Sarkin Kano na 15, Aminu Ado Bayero ya rungumi kaddara sauke shi da gwamnati ta yi.
Gwamnatin jihar Kano ta dakatar da wata likita da ki zuwa aiki bayan ta ki zuwa aikinta na dare ta bar mai jiran wankin koda ya na jiran a kawo masa dauki.
Ma'aikatan jinya mafi akasari a fadin duniya mata ne. Amma a cikin shekaru 40 da suka shude, an samu karuwar masu jinya da karbar haihuwa maza sau 10 a duniya.
Kwamitin zaman lafiya
Samu kari