Jihar Osun
Babbar kotun tarayya da ke zama a Osogbo, jihar Osun ta yanke wa wasu mutum shida hukuncin shekaru biyar a magarkama kan damfarar tsohon kakakin majalisa kudi.
Daliban jami'ar Obafemi Awolowo sun gudanar da zanga-zanga a ofishin hukumar INEC da ke Ibadan kan kama daliban jami'ar bisa zarginsu da aikata laifukan damfara
Hukumar EFCC ta samu nasarar cafke dalibai 69 bisa zargin aikata laifukan damfara ta intanet inda ta kwace motoci, wayoyi 190 da kuma kwamfutoci 40.
Hukumar EFCC ta kai samame dakunan kwanan dalban jami'ar Obafemi Awolowo da ke Ile-Ife a jihar Osun inda ta kame dalibai fiye da 70 a daren jiya Talata.
Gwamna Ademola Adeleke ya ce ya bai wa masu sukar sa mamaki da suka raina shi saboda yak ware sosai a harkar rawa da irin kokarin da ya yi a fadin jihar Osun.
Shugaba Bola Tinubu ya nada daraktocin hukumomin NIWA da NSC karkashin ma'aikatar Albarkatun Ruwa da sahalewar ministan ma'aikatar, Adegboyega Oyetola.
Gwamna Ademola Adeleke na jihar Osun ya kafa dokar hana fita kasashen ketare ga jami'an gwamnati har sai dai da kwakkwaran dalili ko kuma umarnin gwamna.
Wani mummunan hatsarin mota ya yi sanadiyyar salwantar da rayukan wasu matafiya mutum bakwai a jihar Osun. Matafiyan sun mutu ne bayan motarsu ta fada rami.
Rundunar Tsaro NSCDC reshen Jihar Osun, a ranar Litinin, ta yi holen wani malamin makaranta mai zaman kanta, da aka ce sunansa John da wasu mutane biyar, kan lalata
Jihar Osun
Samu kari