Jihar Ondo
Tsohon gwamnan jihar Ondo, Rotimi Akeredolu ya rasu a ranar 27 ga watan Disamba, hakan ya jawo binciken sauran tsaffin gwamnonin jihar da suka mutu.
Uwargidan shugaban kasa Remi Tinubu ta ziyarci iyalan tsohon gwamnan jihar Ondo Rotimi Akeredolu, wanda ya rasu bayan ya yi fama da rashin lafiya.
Shugaban ƙasa, Bola Ahmed Tinubu, ya shiga tsakani yayin da manyan ƴan siyasa a jihar Ondo suka fara faɗi tashin neman ɗarewa kujerar mataimakin Aiyedatiwa.
Gwamnatin jihar Ekiti ta ayyana zamam makokin kwanaki 3 da sauke tutoci zuwa ɗabi domin nuna alhini da girmama marigayi tsohon gwamnan jihar Ondo, Rotimi Akeredolu.
Gwamna Lucky Aiyedatiwa na jihar Ondo na ci gaba da laluben mutum mai tsantaar biyayya wanda zai masa mataimakin gwamna bayan rantsar da shi ranar Laraba.
Shugaban kasa Bola Tinubu ya yi wa sabon gwamnan jihar Ondo, Lucky Aiyedatiwa nasiha bayan da aka rantsar da shi matsayin gwamna biyo bayan mutuwar Akeredolu.
Gwamna Lucky Aiyedatiwa ya kai ziyara wurin Shugaba Tinubu kan shirye-shiryen siyasar 2024 da ake shirin gudanarwa a jihar Ondo kwana biyu bayan mutuwar Rotimi.
Malamin addini mazaunin jihar Ondo, Prophet Ifetayo Afinjuomo, ya yi ikirarin cewa ya hango wani mutum daga karamar hukumar Ileoluji/Okeigbo na jihar ya zama gwamna.
Mutanen da tsohon gwamnan jihar Ondo, Marigayi Rotimi Akeredolu, ya naɗa a muƙamai na ci gaɓa da miƙa takardar murabus bayan rasuwarsa ranar Laraba.
Jihar Ondo
Samu kari