Sarkin Rano
Rikicin tsakanin Ado Bayero da Abubakar Rimi ya jawo kafa masarautun Gaya, Rano, Dutse da Auyo kafin a rusa su bayan kafa sabuwar gwamnatin Ali Bakinzuwa
Gwamnatin jihar Kano karkashin Abba Kabir Yusuf ta hana sarkin Kano na 15, Aminu Ado Bayero shiga Kano a jiya Alhamis tare da kwace motocin da yake hawa.
Majalisar dokokin jihar Kano ta sanar da rusa dokar masarautu da Ganduje ya kirkiro tare da dawo da Muhammadu Sanusi II. Abubuwa uku sun ja hankalin al'umma.
Mai martaba Sarkin Kano na 14, Malam Muhammadu Sunusi II ya gaggauta barin wani taro da ya halarta a jihar Rivers a yau bayan labarin mayar da shi karagarsa.
Rahotanni daga jihar Kano sun nuna cewa an ga jami'an hukumar ƴan sandan farin kaya sun mamaye fadar mai martaba sarkin Kano bayan majalisar ta tsige shi.
Mamban majalisar dokokin jihar Kano ya ce da fushin sarakunan da Ganduje ya naɗa suka fara mulki kuma sun so rushe masarautun tun farkon rantsar da Abba Kabir.
Yan majalisar dokokin jihar Kano sun fara zaman yi wa dokar masarautun Kano garambawul, jami'an tsaro sun tsaurara matakan tsaro don tabbatar da doka da oda.
Kano ta tsaya cak yayin da ‘dan Sarkin Kano ya auri ‘yaruwarsa diyar Sarkin Bichi. Daya daga cikin 'ya 'yan Sarkin Kano ya nemi auren diyar Sarkin Bichi.
'Yan daba sama da 50 ne aka kama a Kano dauke da muggan makamai don yunkurin tayar da hankali a lokacin hawan sallah yayin da 'yan sanda sun tabbatar da kama su.
Sarkin Rano
Samu kari