Ogun
Hukumar yan sandan farin kaya ta Najeriya (DSS) ta kama mamban majalisar dokokin jihar Ogun da wasu mutane 5 bisa zarginsu da hannu a kisan Sagamu.
Tsohon shugaban ƙasa Olusegun Obasanjo ya bayyana cewa baya da niyyar shiga siyasa amma son da yake yi wa jama'arsa ya sanya tsunduma cikin siyasa.
Gwamnatin jihar Ogun ta yi gargadi mai kama hankali bayan samun bullar cutar kwalara a karamar hukumar Ijebu ta Arewa a jihar, ta ba da shawarar kai rahoton asibiti.
Wani mummunan hatsarin mota da ya auku akan titin hanyar Legas-Ibadan ya salwantar da rayukan fasinjoji mutum biyar, yayin da wasu da dama suka samu raunika
Kansilolon karamar hukumar Ijebu ta gabas sun sauke shugaban ƙaramar hukumar da ke jihar Ogun, Wale Adedayo bisa zargin almubazzaranci da kuɗin al'umma.
Majalisar dokokin jihar Ogun ta karɓi sunayen ƙarin kwamishinoni 10 da gwamna Dapo Abiodun ya aiko mata kuma za ta fara tantance su yau Laraba 13 ga watan Satumba.
Wata babbar mota ta murkushe wata mata mai ciki da raunata danta mai shekaru biyu a cikin kasuwa da ke jihar Ogun, motar ta kutsa cikin kasuwa bayan birki ya balle.
Rundunar 'yan sanda ta cafke wani matashi kan zargin kulle mahaifansa a daki tare da tafka musu mummunan sata, abin da ya sata har da mota da wayoyin salula.
Wasu munanan haɗuran mota da suka auku sun salwantar da rayukan mutum takwas a jihohin Ogun da Ondo. Haɗuran sun auku ne a dalilin gudu wanda ya wuce ƙa'ida.
Ogun
Samu kari