Ogun
Wasu miyagun yan bindiga da ake kyautata zaton yan kungiyar asiri ne sun aikata ta'addanci a jihar Ogun. Yan bindigan sun halaka basarake har lahira.
Jami'an yan sanda a jihar Ogun sun kama wani Fasto mai suna Clinton John, bisa zarginsa da cin zarafin wata yar yarinya a yankin Agbado dake jihar.
Jigon jam'iyyar NNPP, Olufemi Ajadi ya bayyana Gwamna Abba Kabir a matsayin wanda ya daga darajar jami'yyar inda ya ce gwamnan ya shiga zukatan mutanen jihar.
Rundunar 'yan sanda ta sallami wasu jami'anta guda biyu tare da shirin gurfanar da su gaban kotu. An kama su da laifin aikata fashi da makami tare da 'yan bijilante.
Tawagar jami'an rundunar yan sandan jihar Ogun, sun samu nasarar cafke wani mai garkuwa da mutane wanda yake sayar da kananan yara a Jamhuriyar Benin.
Rundunar 'yan sanda a jihar Ogun ta kama dan takarar gwamna a jam'iyyar PDP a jihar, Hon. Ladi Adebutu kan wasu zarge-zarge da suka hada da siyan kuri'u a zabe.
'Dan takarar gwamnan jihar Ogun a inuwar jam'iyyar PDP, Ladi Adebutu, ya bayyana yakinin samun nasarar nan bada daɗewa ba a kotun kolin Najeriya.
Wasu fursunoni uku sun tsere daga gidan gyaran hali na jihar Ogun bayan tsallake katanga, kamar yadda rahotanni suka bayyana a ranar Talata. An fara nemansu.
A wasu hotunan da muka gani, an ga El-Rufai tare da Obasanjo, inda yake bayyana ya kai masa ziyara ce ta ban girma a matsayinsa na mai gidansa na siyasa.
Ogun
Samu kari