Ogun
Kotun sauraron ƙararrakin zaɓen gwamnan jihar Ogun, ta shirya yanke hukuncinta kan shari'ar da ke ƙalubalantar zaɓen gwamna Abiodun a ranar Asabar.
Tsohon shugaban ƙaramar hukumar Ijebu ta gabas a jihar Ogun, Wale Adedayo, ya ƙare a gidan gyaran hali bayan zargin gwamnan Abiodun da sace kuɗi.
Matar Obasanjo ta bayyana kadan daga halayensa da kuma yadda suka rayu tare. Ta ce ya kasance mugun miji amma duk da haka ta san yadda ta yi maganinsa.
Tsohuwar matar Olusegun Obasanjo ta fusata kan kalaman da tsohon shugaban ƙasar ya yi a kanta bayan ta nema masa afuwa a wajen sarakunan Yarabawa.
Manyan jiga-jigan jam'iyyar APC da ke goyon bayan tsohon gwamnan jihar Ogun sun zubda makamansu, sun koma ɓangaren gwamna Dapo Abiodun ranar Jumu'a.
Hukumar yan sandan farin kaya ta Najeriya (DSS) ta kama mamban majalisar dokokin jihar Ogun da wasu mutane 5 bisa zarginsu da hannu a kisan Sagamu.
Tsohon shugaban ƙasa Olusegun Obasanjo ya bayyana cewa baya da niyyar shiga siyasa amma son da yake yi wa jama'arsa ya sanya tsunduma cikin siyasa.
Gwamnatin jihar Ogun ta yi gargadi mai kama hankali bayan samun bullar cutar kwalara a karamar hukumar Ijebu ta Arewa a jihar, ta ba da shawarar kai rahoton asibiti.
Wani mummunan hatsarin mota da ya auku akan titin hanyar Legas-Ibadan ya salwantar da rayukan fasinjoji mutum biyar, yayin da wasu da dama suka samu raunika
Ogun
Samu kari