Ogun
Shugaban NDLEA, Buba Marwa, ya ce kayan aikin binciken sinadarai da Amurka ta samar sun taimaka wajen gano sinadarin da ake amfani da shi wajen samar da fentanyl.
'Yan bindiga sun yi garkuwa da dalibai takwas na Gateway ICT Polytechnic a Ogun, yayin da mahukuntan makarantar suka soke wasu jarabawa saboda lamarin.
Atiku Abubakar ya yi watsi da zargin Obasanjo kan cin hanci, yana cewa an tayar da tsohon batu ne domin siyasar zaɓen shugaban ƙasa a zaben 2027.
Olusegun Obasanjo ya musanta zargin tsohon gwamnan Ogun, Olusegun Osoba kan zaben 2003, tare da zargin Atiku Abubakar da shirya yunkurin tsige shi.
Babbar Kotun Tarayya da ke Abeokuta ta tabbatar da Jimi Lawal a matsayin halastaccen ɗan takarar gwamnan ADC a Ogun tare da umartar INEC ta amince da shi.
Jihohin Kudu maso Yamma shida sun karɓi Naira tiriliyan 3.79 daga rabon FAAC tsakanin 2023 da rubu'in farko na 2026, inda Legas ta fi samun kaso.
Dakarun rundunar 'yan sandan Najeriya a jihar Osun sun harbe wasu 'yan bindiga 2 da ake zargi sun yi garkuwa da wani mutum. An kwato bindiga a hannunsu.
Olusegun Obasanjo ya ce ba ya fatan sake faruwar yakin basasa a Najeriya. Ya ce abin tsoro shi ne har yanzu ba magance abubuwan da suka haifar da yakin ba.
Iyabo Obasanjo, diyar Olusegun Obasanjo ta yi murabus daga APC a Ogun bayan ta zargi shugabannin jam’iyyar da nuna mata rashin adalci a zaben fidda gwani.
Ogun
Samu kari