Sarkin Kano
Babbar Kotun Tarayya ta ci tarar gwamnatin Kano N10m bayan umarnin cafke Sarkin Kano na 15, Aminu Ado Bayero inda ta ce hakan ya saba dokar ƴancin ɗan Adam.
Jagoran Ɗarikar Tijjaniyya kuma ɗaya daga cikin iyalan Shehi Ibrahim Nyass =a nesanta kansa da takardar da aka ce ya nemi Sanusi II ya sauka daga Sarkin Kano.
Yayin da kotu ta yi hukunci kan korafin Sarkin Kano na 15, Aminu Ado Bayero, dubban jama'a sun tarbe shi yayin da ya ke dawowa daga masallacin Juma'a.
Babbar kotun tarayya mai zama a jihar Kano ta ce tana da hurumin sauraron karar da ta shafi tauye hakƙin Sarkin Kano na 15, Alhaji Aminu Ado Bayero.
Iyalan Shehin Ɗarikar Tijjaniya, Sheikh Ibrahim Nyass sun buƙaci Muhammadu Sanusi II ya hakura da sarauta Kano, ya yi kori da kakansa Muhammadu Sanusi I.
Rundunar 'yan sandan jihar Kano ta sanar da cewa ta haram dukkanin bangarori biyu da ke rikicin masarautar Kano gudanar da hawan Sallah a babbar Sallah da ke tafe.
Rundunar ‘yan sandan Kano ta musanta karbar wasikar sarkin Kano na 15 Aminu Ado Bayero kan neman tsaro domin gabatar da bikin hawan sallah babba.
A yau Alhamis, 13 ga watan Yuni, babbar kotun tarayya ta tsara yanke hukunci kan ko tana da hurumin sauraron shari'ar masarautar Kano da ta ki ƙarewa.
Sarkin Kano na 15, Aminu Ado Bayero ya rubuta takarda ta musamman ga kwamishinan 'yan sanda a jihar domin samar da tsaro ga al'umma domin hawan salla.
Sarkin Kano
Samu kari