Sarkin Kano
Mai Martaba Sarkin Kano na 16, Alhaji Muhammadu Sanusi II ya samu damar yin jawabi a matsayin babban mako na musamman a taron kasuwanci na NBA-SBL.
A karon farko bayan fara rigimar sarautar Kano, sarakunan da ke hamayya da juma, Aminu Ado Bayero da Muhammadu Sanusi II za su haɗu a birnin Madinah.
Sarkin Kano na 15, Aminu Ado Bayero ya tafi birnin Madina jana'izar Alhaji Aminu Alhassan Dantata bayan rasuwar shi. Dantata ya yi wa Aminu Ado wasiyya.
A labarin nan, za a ji cewa Masarautar Kano ta tabbatar da tsige tsohon Sakataren gwamnatin jihar, Alhaji Usman Alhaji daga sarautar Wazirin Gaya.
A wannan labarin, za ku ji cewa Mai Martaba Sarkin Kano, Muhammadu Sanusi II ya gudanar da Hawan Fanisau a yanayin da ya dauki hankalin jama'a a Kano.
Bayan jita jitar jifan sarki Muhammadu Sanusi II yayin hawan Nasarawa, mai daukar hoto a Kano, Salim Ameenu ya ce na'ura ce ta fadi ka n sarkin ba jifa ba.
Sarkin Kano na 15, Aminu Ado Bayero ya samu damar ziyartar kasuwar waya a jihar domin jajantawa game da gobarar da ta tashi a 'Farm Centre' inda ya ba da gudunmawa.
Yayin da ake bukukuwan sallah, Sarkin Kano na 15, Aminu Ado Bayero ya daga darajar mawaki Aminu Ladan Abubakar (Alan Waƙa) daga Ɗan Amanan Bichi zuwa Ɗan Amanan Kano
Gwamnatin jihar Kano ta bukaci gwamnatin tarayya ta biya diyya saboda soke bukukuwan hawan sallah na shekara biyu da suka wuce wanda ya jawo asara da yawa.
Sarkin Kano
Samu kari