Yan Najeriya Fim
Masana'antar shirya fina-finai ta Nollywood da ke kudancin kasar na dauke da tarin yan wasa. Daga ciki mun zakulo maku wasu kiristocin wadanda suka musulunta.
Fitacciyar jarumar fina-finan kudancin Najeriya Nollywood ta bayyana cewa matukar abokin rayuwarta baya gamsar da ita a bangaren jima'i to lallai babu yadda ta iya illa ta fita taci amanarshi...
Fim daga masana'antar Kannywood mai suna 'The Right Choice' ya kunshi jarumai daga Kannywood da kuma Nollywood. Babu shakka yana daya daga cikin manyan fina-finai a 2020. Furodusoshin babban fim din mutane biyu ne...
A ranar Laraba 18 ga watan Disamba ne wata ma’aikaciyar gidan talabijin mai suna Juliet Mgborukwe ta yi bikin murnar rabuwa da mijinta mai suna Chima Ojukwu. Ganin wannan bikin murnar ne yasa tsohon mijin nata din ya wallafa...
Fitacciyar jarumar fim ta kudancin Najeriya Etinosa Idemudia ta sha zagi daga wajen masoyanta bayan ta wulakanta litaffin Bible sannan kuma ta sha alwashin wulakanta Al-Qur'ani mai girma idan aka bata a wani sabon bidiyo da yake..
Matashiyar jaruma Amal Umar, ita kadai ce jarumar da ke fitowa a fina-finan Kannywoood kuma a lokaci daya take fitowa a fina-finan masna’antar Nollywood...
Fitacciyar jaruma, mawakiya sannan kuma masaniya a fannin gyaran fata, Chieneye Esther Anakulu Nze wacce aka fi sani da Chesan Nze, bata cikin mutane masu boye harkar rayuwarsu, domin kuwa ta kan bayyana abinda ta ke ciki kuma...
Fitacciyar jarumar nan ta masana'antar Nollywood mai dirarriyar sura wato Moyo Lawal, ta mayar da martani akan wata magana da masoyanta suka yi a kanta. Biyo bayan wallafa wasu hotuna a shafukanta na sada zumunta da suke nuni da..
Fitacciyar 'yar wasan kwaikwayon nan ta masana'antar fina-finan kudancin Najeriya na Nollywood, Halima Abubakar ta bayyana ra'ayinta akan maganar da fitaccen mawakin nan na kasar Amurka, T. I yayi, inda ya bayyana cewa duk...
Yan Najeriya Fim
Samu kari