Nimasa
Majalisar Dattawa ta bayyana cewa tana iya bayar da sammaci ga Shugabannin Hukumar Tashar Jiragen Ruwa ta Najeriya (NPA) da NIMASA kan batan kudade a kulawarsu.
Agaba, wanda ya ke kula da sashen jiragen ruwa, kiyaye hadurra da shige da ficen kaya, an tabbatar da cewa ya sace kudaden daga asusun hukumar. Da wannan kotun
Shugaban kasa Muhammadu Buhari ya amince da sabbin mambobi a hukumomin gudanarwa na hukumar kula da tashoshin jiragen ruwan Najeriya, NPA da hukumar da kula da hanyoyi ruwan Najeriya, NIMASA.
Shugaban kasa Muhammadu Buhari ya nada sabon shugaban hukumar kula da masana’antar ruwa ta Najeriya, NIMASA, sakamakon karewar wa’adin tsohon shugaban hukumar, Dakta Dakuku Peterside.
Ministan sadarwan Najeriya watau Isa Ali Pantami ya dauki matakin gyara ma’aikatarsa domin cin ma #NextLevel. Isa Ali Pantami ya cika alkawarin da ya dauka na yankawa Hukumomin da ke kasansa aiki.