Matasan Najeriya
Wata budurwa 'yar Najeriya ta bayyana irin kyautar da ta samu na naira dubu daya bayan tafi kowa shahara a cikin dalibai, ta wallafa shaidar biyan kudin a Twitter.
An shiga jimami a jihar Ƙano bayan an tsinci gawar wani matashi da ya rataye kansa har lahira. Marigayin matashin ya bar saƙo bayan ya rataye kansa.
A jiya ne wani mai mota ya yi ajalin 'yan mata biyu masu sharan titi a Legas yayin kauce wa jami'an LASTMA, ya mika wuya a daren jiya Litinin 13 ga watan Nuwamba.
Wani matashi ya ba da labarinsa mai cike da mamaki kan yadda ya tashi daga gidan yan malam shehu zuwa wani dankarere bayan ya shafe shekaru 7 yana aiki tukuru.
Wasu masu sharan titi biyu sun rasa ransu bayan direban mota ya murkushe su yayin da ya ke kokarin kauce wa kamun jami'an LASTMA a jihar Legas a yi Litinin
Wani fusataccen matashi mai suna Lanre Olutimain ya kona dukkan satifiket din shi daga firamare har Jami'a bayan shafe shekaru 13 babu aiki a Najeriya.
Yayin da aka sanar da Hope Uzodinma na jam'iyyar APC a matsayin wanda ya lashe zabe, wata 'yar bautar kasa ta bace da na'urar tantancewa da kuma sakamakon zabe.
Kamfanin MTN ya yi martani kan yafe basukan wasu kwastomomi da suke da tarun basuka a wayoyinsu, MTN ya ce hakan ya faru ne saboda matsalar na'urace.
Rundunar 'yan sanda ta cafke wasu mutane biyu da ake zargi da hannu cikin yi wa lakcara dukan tsiya a Benue kan zargin satar mazakuta a Makurdi babban birnin jihar.
Matasan Najeriya
Samu kari