Matasan Najeriya
Sanata mai wakiltar Yobe ta Kudu ya yi magana bayan kai masa hari gida a lokacin zanga zangar adawa da tsadar rayuwa a Najeriya. Ya zargi makiya da yan adawa.
Kimanin 'yan siyasa 4 na Arewa ne jami'an tsaro suka fara tuhuma kan zargin daukar nauyin daga tutocin kasar Rasha a lokacin zanga-zangar yunwa da ake yi.
Jam'iyyar APC a jihar Rivers ta shiga damuwa bayan yan daba da suka kona mata sakatariya sun mata barazanar cewa za su dawo. Ta nemi agaji wajen yan sanda.
Jesutega Onokpasa ya ce da tuni tsohon gwamnan Kogi, Yahaya Bello da takwaransa na Kaduna, Nasir el-Rufai sun kwantar da tarzomar da ta barke a yankin Arewa.
Rundunar sojojin Najeriya ta bayyana cewa akasi aka samu har wani soja ya kashe yaro dan shekara 16 a garin Zariya. Rundunar ta ce ta cafke sojan a halin yanzu.
Matasa masu zanga zangar adawa da tsadar rayuwa sun kewaye gidan ministan Abuja, Nyesom Wike a birnin Fatakwal da ke jihar Rivers suna ihu da taken Najeriya.
Masu zanga zanga sun dakatar da fita kan tituna a jihar Osun saboda babban bikin al'adun Osogbo da ke tafe a wannan shekara da muke ciki 2024 a jihar.
Rahotanni sun bayyana cewa wani soja ya harbe wani karamin yaro dan shekara 16 har lahira a lokacin da suke rangadi a Samarun Zariya da ke jihar Kaduna.
Tsohon gwamnan jihar Kogi, Yahaya Bello ya musanta zargin cewa yana da hannu a daukar nauyin masu zanga-zanga a Najeriya inda ya ce ana neman ba ta masa suna.
Matasan Najeriya
Samu kari