Matasan Najeriya
Wani bidiyo da ke yawo a soshiyal midiya ya hasko wata ‘yar Najeriya da ke rawa a wajen jana’izar mahaifinta yayin da ta baje kolin tarin kudin da ta samu.
Wata kyakkyawar budurwa yar Najeriya ta bayyana burinta na son zama uwa ba aure. A cewarta, ba za ta iya bin umurnin kowani namiji ba kuma ta fadi dalilinta.
Rundunar 'yan sandan jihar Borno ta sanar da kama wasu mata 2 da kuma maza 8 bisa zarginsu da hannu wajen halaka wani jami'in hukumar. Kwamishinan 'yan sandan.
Bidiyon wani mutum dan Najeriya da ya haddasa yar dirama a sansanin sojin sama ya bayyana. Mutumin ya roki sojoji da su harbe shi cewa yana son tafiya barzahu
Wani bidiyo mai ban mamaki ya bayyana na wasu tagwayen maza da suka auri tagwayen mata sannan suka haifi yan bibbiyu a tsakanin awanni 48. Ya faru ne a 2015.
Bidiyon wani mutum a kan babur mai cin mutum 7 da ke aiki da lantarki yana karade gari ya dauka hankali. Ana ganin shine mafita ga tsadar man fetur a Najeriya.
Mawaki Davido ya goge faifan bidiyo da ya wallafa da ke nuna tsantsan cin zarafi da kuma rashin mutunta addinin Musulunci bayan an yi ta korafi a kan bidiyon.
Wata waka da yaron Davido, inda aka ga wani limami da mamun da suka fito a bidiyon suna tika rawa bayan da suka yi sallah a masallaci. Bashir Ahmad yai magana.
Peter Obi, dan takarar shugaban kasa na jam’iyyar LP ya jinjinawa Ms Kekwaaru Ngozi Mary, matar da ta mayar da miliyan 55 ($70,000) mallakin wani abokin ciniki.
Matasan Najeriya
Samu kari