Matasan Najeriya
Wani matashi ɗan Najeriya ya tona asirin ƴan Yahoo-Yahoo, ya bankaɗo sabuwar hanyar da suke bi suna kwashe wa bayin Allah kuɗaɗen su a asusun ajiyar banki.
Wata matar aure a Abuja ta bayyana halin da take ciki kasancewar mijinta ba ya kwanciyar aure da ita ko kadan. Ta ce aure ba lamari ne na tuwo ba akwai kwaciya.
Jama'ar kafar sada zumunta sun rasa ta cewa bayan ganin yadda wata budurwa ta yiwa giwa hawan doki a cikin wani gajeren bidiyon da aka yada a kafar TikTok,
Mun kawo jerin ‘Yan siyasan da INEC ta ba takardar shaidar lashe zaben Majalisa. Mata 13 rak su ka shiga jerin ‘Yan siyasa 360 da za su zama 'Yan majalisa.
Bidiyo ya nuna yadda wani yaro shiga hannu daidai lokacin da yake barna. Barci ya debe yaron a lokacin da yake tsaka da aikata barnar da ba zai so a kama ba.
Wani matashi ya nuna halin wayau da hikima ga wata budurwa da ta hana shi lambar wayar ta. Matashin ya lallaɓo ya biyo mata ta bayan gida inda sai gashi ya samu
Bidiyon wani matashi wanda baya da hannuwa yana rubutu cikin sauri ya ɗauki hankula sosai a yanar gizo. Matashin dai yayi amfani da ƙafar sa wajen yin WhatsApp.
Dan takarar gwamna a jam'iyyar SDP ya bayyana kadan daga abin da ya tsara yiwa matasa idan aka zabe sh a matsayin gwamnan jihar a zaben ranar Asabar mai zuwa.
Tsangayar injiniyanci a ABU ta bayyana kadan daga abubuwan da ta yi na kira a cikin shekarun nan, ta kera motoci nau'ika uku masu daukar hankali da ba taba ba.
Matasan Najeriya
Samu kari