Jami'o'in Najeriya
Hukumar shirya jarabawar shiga jami'a (JAMB) ta yi karin haske kan karin kudin jarabawar UTME ta 2024 da aka ce ta yi. Hukumar ta ce abun ba haka yake ba.
An yi kira ga Shugaba Tinubu da ya ba da umurnin janye batun karin kudin jarrabawar UTME kuma ya mayar da ilimi ya zama kyauta don kawo karshen ta'addanci a Najeriya
Rundunar 'yan sanda ta cafke wani dalibin jami'ar Abubakar Tafawa Balewa (ATBU) Bauchi mai suna Atim Emmanuel kan mallakar bindiga da harsashi...
Hukumar shirya jarrabawar shiga makarantun gaba da sakandire (JAMB) ta kara kudin UTME. Sabon farashin zai fara ne daga shekarar 2024, kamar yadda ta sanar.
Shugaban jami'ar FUDMA, Farfesa Armaya’u Hamisu-Bichi, ya sanar da cewa ragowar ɗalibai mata hudu da ke hannun yan bindiga sun shaki iskar yanci.
Najeriya na da jami'o'i da dama aka kafa bisa tsarin addinin Musulunci a jihohi daban-daban kuma suna ba da ilimi ga dalibai bisa tsarin addinin Musulunci.
Kwamitin shugabannin jami'o'i CVCNU ya yi korafin kudin da jami'o'i ke samu, inda ya yi nuni da cewa kowanne dalibin likitanci na lakume naira biliyan biyar
Farfesa Ishaq Oloyede ya bayyana cewa ya zama wajibi ɗaliban Najeriya su koyi ilimin fasahar zamani da sanin makamar aiki idan suna son samun aiki a yanzu.
QS World University Rankings sun fitar da jadawalin manyan jami'o'i mafi kyau da inganci a duniya na shekarar 2024 mai kamawa, MIT ceta farko sai Cambridge.
Jami'o'in Najeriya
Samu kari