Fadar shugaban kasa
Shugaba Bola Tinubu ya rage hukuncin daurin rai da rai ga tsohon hafsan soja Suleiman Akubo da aka kama da sayar da makamai ga ‘yan tawayen Neja Delta.
A labarin nan, za a ji cewa jam'iyyar hamayya ta ADC ta dura a kan Shugaban Najeriya, Bola Ahmed Tinubu kan yafe wa wadanda su ka aikata manyan laifuffuka.
A labarin nan, za a ji yadda Shugaban Najeriya, Bola Ahmed Tinubu ya zayyano halayen 'dansa, Seyi Tinubu yayin da ya ke cika shekaru 40 da haihuwa.
Gwamnatin tarayya ta tabbatar da cewa Ministan Kudi Wale Edun ba ya cikin hadari, bayan rahoton rashin lafiyarsa da jita-jitar cewa za a maye gurbinsa.
Shugaba Bola Tinubu zai halarci taron Aqaba Process a Rome, Italiya, don tattauna matsalar tsaro a yammacin Afirka da dabarun haɗin kai wajen yakar ta’addanci
Shugaban kasa, Bola Ahmed Tinubu ya amince da yi wa mutane 175 afuwa cikinsu har da wadanda aka yanke wa hukuncin kisa, Maryam Sanda za ta koma cikin iyalanta.
Sakamakon yawan kiraye-kirayen da ake yi cewa ya kamata Goodluck Jonathan ya sake neman takara a 2027, wasu mutane sun gargadi tsohon shugaban kasar kan haka.
Tsohon ministan kimiyya da fasaha, Uche Nnaji, ya yi murabus daga mukaminsa a gwamnatin shugaban kasa Bola Ahmed Tinubu. An gano dalilinsa na yin hakan.
A labarin nan, za a ji cewa gwamnatin Bola Ahmed Tinubu ta shirya bayar da lambobin yabo da na girmama wa da wasu fitattun mutane da su ka taimaki kasa.
Fadar shugaban kasa
Samu kari