Hukumar Sojin Najeriya
Watanni kusan hudu bayan kuskuren jefa kan masu Maulidi a Kaduna, Gwamna Uba Sani ya fara ayyukan da ya yi alƙawari ga al'ummr kauyen Tudun Biri.
Farfesa Babagana Umaru Zulum ya ce shirin aminci a makarantu da suka kaddamar a Borno tun shekaru bakwai zuwa takwas da suka wuce yana aiki yadda ya kamata.
Shahararren malamin nan na jihar Kaduna, Dakta Ahmad Abubakar Mahmud Gumi, ya amsa gayyatar jami'an tsaro, ya ce babu wani abun fargaba game da hakan.
Rahotanni sun nuna cewa wasu gungun ƴan bindiga sun halaka dakaru 2 na rundunar CPG ta jihar Zamfara tare da ƙona motoci biyu a ƙaramar hukumar Tsafe.
Shugaban kasa Bola Ahmed Tinubu, zai halarci jana'izar sojojin Najeriya da aka kashe a yankin Okuama na jihar Delta. Za a yi jana'izar a birnin tarayya Abuja.
Rundunar sojojin Najeriya ta shirya za ta saki kimanin mutane 200 da ke tsare bayan wanke su daga alaƙa da ƙungiyar Boko Haram, za za mayar da su Borno.
Rundunar sojojin Najeriya ta bayyana cewa dakarunta sun yi nasarar kashe wani ɗan bindiga mai haɗari da ke sajewa a a matsayin ɗan sanda a jihar Sakkwato.
Wani soja dan asalin jihar Delta mai suna Egitanghan G ya sha alwashin cewa za su dauki fansa kan kisan sojoji 17 da wasu bata gari suka yi a jihar Delta.
Wani matashi ya yi bidiyo inda ya fadi dalilin da ya sa aka kashe sojoji a kauyen Okuama na jihar Delta. Matashin ya ce ba wanzar da zaman lafiya suka je ba.
Hukumar Sojin Najeriya
Samu kari