Hukumar Sojin Najeriya
Hedikwatar tsaro ta DHQ a jiya Alhamis ta ce sojoji sun dakile shirin da ‘yan ta’adda ke yi na lalata wasu muhimman kadarorin Najeriya. DHQ ta yi karin haske.
Rahotanni daga ƙaramar hukumar Barikin Ladi a jihar Filato sun nuna cewa ƴan bindiga sun hallaka mataimakin kwamandan rundunar sojin Operation Save Haven.
Rundunar sojojin Najeriya ta jaddada matsayarta na rashin yi wa jami'anta katsalandan kan addininsu. Rundunar ba ta nuna wariyar addini yayin aikinsu.
Rundunar sojojin Najeriya ta yi nasarar dakile harin Boko Haram kan karfunan wutar lantarki domin lalata su a bayan garin Damaturu da ke jihar Yobe.
Majalisar dattijan Najeriya ta yi kira ga gwamnatin tarayya ta sauya salon tunkarar ƴan tada kayar baya domin magance hare-hare irin wanda aka kai Gwoza a Borno.
Dakarun sojojin Najeriya sun damƙe wasu mata masu tallar zuma a bakin titi waɗanda aka gano suna taimakawa ƴan bindiga da bayanan sirri a jihar Kaduna.
Yan bindiga sun kai farmaki yankin ƙaramar hukumar Giwa a jihar Kaduna, sun yi awon gaba da dagacin Tunburku, Malam Ashiru da wasu manoma a karshen mako.
Kwamishinan ƴan sandan jihar Imo, CP Ɗanjuma ya ce rundunarsa ba za ta bari ko ɗaya daga cikin ƴan bindigar da suka kai hari yankin Okigwe ya tsira ba.
Rahotanni sun tabbatar da cewa al'ummar yankin Magami da ke karamar hukumar Gusau sun barke da murna bayan Dogo Gide ya dawo yankinsu saboda yin noma.
Hukumar Sojin Najeriya
Samu kari