NLC
Shugaban ƙungiyar kwadago TUC, Festus Osifo, ya bayyana abinda Ministan Kwadago, Simon Lalong, ya gaya musu game da batin mafi karancin albashin ma'aikata.
Ganawar gwamnatin tarayya da ƙungiyar kwadago ta ƙasa NLC ya tashi ba a cimma komai ba, minista Simon Lalong ya sake sanya zama da TUC ta yan kasuwa.
Gwamnatin Tarayya ta sake gayyatar Kungiyar Kwadago ta Kasa, NLC don dakile shirinsu na shiga yajin aiki bayan kammala na gargadi a farkon wannan watan.
Majalisar wakilai ta fito fili ta bayyana cewa ba gaskiya ba ne batun ƙungiyar ƙwadago na cewa mambobinta sun samu tallafin N100m daga gwamnatin tarayya.
Bola Tinubu ya cire tsarin tallafin man fetur, jama'a su na shan wahala. ‘Yan kwadago da kungiyoyin ma’aikata za su iya tafiya jajn aikin da zai shafi ko ina.
Kungiyar Kwadago ta Najeriya, NLC ta kirayi ma'aikata da su koma bakin aiki bayan gama yajin aikin gargadi na kwanaki biyu, kungiyar ta ce an samu biyan bukata.
Ministan kwadago ta samar da ayyukan yi na tarayya, Simon Bako Lalong, ya bayyana cewa da zaran shugaba Bola Tinubu ya dawo za a warware matsalar NLC duka.
Gwamnan jihar Neja, Umar Bago, ya amince a tura wa kungiyar kwadago NLC reshen jihar Niger manyan Tireloli na Buhunan Shinkafa a matsayin tallafin rage radaɗi.
Yajin aikin gargaɗin da ƙungiyar kwadago ta ƙasa NLC ta fara ya kawo jinkiri a zaman Kotun sauraron kararrakin zaben yan majalisar tarayya mai zama a Ogun.
NLC
Samu kari