Labaran tattalin arzikin Najeriya
Gwamnatin tarayya ta tara N21.22tn a cikin watanni shida na 2025 daga hukumomi biyar, ta cika kashi 58% na kasafin kuɗi, wanda zai sa ta iya zarce burinta.
Gwamnatin Tarayya a Najeriya ta sanar da cewa kafin ƙarshen 2025 za a fara raba rancen ba tare da riba ba ga manoma da kananan‘yan kasuwa a kasar
Yayin da masana ke cewa tattalin arziki na samun tasgaro a Najeriya, Hukumar ta ce farashin kayayyakin ya ragu zuwa kashi 21.88 a watan Yuli 2025, daga 22.22%.
Gwamnatin tarayya ta ƙaddamar da asusun TISSF domin ba ma’aikatan manyan makarantu bashin da ya kai N10m ba tare da ruwa ba, don inganta walwala da ci gaban ilimi.
Bayan cire tallafin mai, an ji cewa Gwamnatin Shugaba Bola Tinubu ta kashe sama da N50trn a manyan ayyuka, amma ‘yan Najeriya na korafin tsadar rayuwa.
Fasahar zamani ta rusa sana’o’in gargajiya kamar sayar da kaset, DVD, gyaran rediyo, ɗaukar hoto, yayin da wayar zamani ta mamaye rayuwa da harkokin yau da kullum.
Audu Ogbeh ya rasu yana da shekaru 78 bayan ya yi gargadi kan makomar Najeriya, matsalar matasa, da kuma bayyana yadda ya tsira daga yunkurin kashe shi a 1998.
Alhaji Aliko Dangote na shirin bude kamfanin siminti na 10 da ya mallaka a kasashen waje. Zai bude katafaren kamfanin siminita a Côte d’Ivoire, Ivory Cost.
Gwamnatin tarayya ta ce matakan da ta dauka sun dakile 'yan kasar daga shiga tsananin matsin tattali da yunwa, kuma sunfarfado da darajar Naira a kan Dala.
Labaran tattalin arzikin Najeriya
Samu kari