Labaran tattalin arzikin Najeriya
Dubban ’yan kasuwa Hausawa sun koka kan rusau a Alaba Rago da suka ce ya jawo asarar kimanin Naira biliyan 20, inda suka nemi gwamnatin Legas ta biya diyya.
Shugaban kasa, Bola Tinubu ya bugi kirji kan abubuwan ci gaba da ya kawo musamman dakile cin hanci da rashawa tun bayan hawansa mulki a Najeriya.
Gwamnatin jihar Kano ta kawo shirin koya wa matasa miliyan 1.5 sana'o'in fasahar zamani domin yaki da zaman kashe wando da habaka tattalin arzikin jihar.
Matatar Alhaji Aliko Dangote, A A Rano da Aiteo sunn daidaita farashin man fetur zuwa N823 daga N821. Hakan na zuwa ne bayan samun karin farashin danyen mai.
Hadimin tsohon shugaban APC na kasa, Abdullahi Umar Ganduje, Salihu Tanko Yakasai ya yi korafi yayin da matar shugaban kasa, Remi Tinubu za ta bude kamfani a Legas.
FAAC ta raba N2.001trn ga gwamnati, jihohi da ƙananan hukumomi; tarayya ta samu N735.081bn, jihohi N660.349bn, kananan hukumomi sun tashi da N485.039bn.
A labarin nan, za a ji yadda matatar mai ta Dangote ta jawo ƙaruwar aezikinsa, ana hasashen zai zama ɗan Afrika na farko da dukiyarsa za ta kai $30bn.
A labarin nan, za a ji cewa gwamnatin Najeriya ta ce Shugaban Kasa, Bola Ahmed Tinubu ya kammala ayyukansa a kasar Japan, kuma zai mika zuwa Brazil.
Shugaban Najeriya, Bola Ahmad Tinubu ya kaddamar da manhajar lissafin haraji ga 'yan Najeriya domin sanin yadda sababbin dokokin haraji zai shafe su.
Labaran tattalin arzikin Najeriya
Samu kari