Labaran tattalin arzikin Najeriya
Kungiyar Yarbawa ta Afenifere ta caccaki manufofin shugaban kasa Bola Ahmed Tinubu kan tattalin arziki. Kungiyar ta ce ya jefa 'yan Najeriya cikin talauci.
Kimar kuɗin Najeriya ta dawo yayin da Dalar Amurka ta sake yo ƙasa a kasuwar hada-hadar kuɗi ta bayan fage, haka abun yake a kasuwar da gwamnati ke kula da ita.
Tsohon mataimakin shugaban kasa Atiku Abubakar ya soki manufofin tattalin arzikin shugaban kasa Bola Tinubu. Ya ba da shawarar yadda za a dawo da darajar Najeriya.
Wani jigon jam'iyyar APC a jihar Osun, Olatunbosun Oyintoloye ya shawarci shugaban kasa, Bola Ahmed Tinubu kan dabarun samun karin arziki a Najeriya.
An sake barkewa da murna bayan Naira ta sake nakasa dala a kasuwa a yau Litinin 27 ga watan Mayu yayin da ta karu da 10.71% idan aka kwatanta da makon jiya.
Tsohon shugaban kasa Olusegun Obasanjo ya caccaki wasu manufofin da gwamnatin Shugaba Bola Tinubu ta aiwatar. Ya ce an tafka kuskure wajen aiwatar da su.
An yiwa Sheikh Dr Jamilu Zarewa tambaya akan Hukuncin Mining. Sheikh yayi wasu tambayoyi guda bakwai, yace sai ya samu amsar su zai yi bayanin matsayar musulunci.
CBN ya ci gaba da sallamar ma'aikata daga aiki musamman waɗanda suka yi aik< da tsohon gwamna, Godwin Emefiele, a wannan karon ma'aikata 300 za su koma gida.
Kamfanin Tapswap ya magantu yayin da yan Najeriya ke samun cikas a kokarin neman kudi ta hanyar dangwale bayan sun gagara shiga manhajar a kwanakin nan.
Labaran tattalin arzikin Najeriya
Samu kari