Hukumar NDLEA
Hukumar hana sha da fataucin miyagun kwayoyi (NDLEA) ta bayar da shawara ga ma'aurata domin kare ta'ammali da miyagun kwayoyi tsakanin ma'aurata.
Hukumar kwastam ta Najeriya ta tabbatar da kama makamai da miyagun ƙwayoyi masu jimillar darajar biliyan 4 a tashar jirgin ruwa dake Onne a jihar Ribas.
Gwamnatin jihar Kano ta ba kwamishinan shari'a umarnin dakile hanyoyin da masu safarar kwayoyi ke samun umarnin kotu na sakin kayansu da aka kwace.
Hukuma mai yaki da safarar miyagun kwayoyi ta kasa (NDLEA) ta sanar da nasarar da ta samu cikin shekara daya a jihar Katsina. Ta kama mutane 1,344.
Babbar kotun tarayyya ta yi hukunci kan bukatar Abba Kyari ta neman sabon beli. Kotu mai zama a birnin tarayya Abuja ta ki amincewa da sabuwar bukatar.
Hukumar kwastam ta ce ta gano jami'anta da suke taimakawa dilolin kwaya wajen shigo da haramtattun kayayyaki Najeriya. Shugaban hukumar ne ya fadi haka.
An kama wasu kayayyakin kwayoyi da ake shirin siyarwa a lokacin bikin sallah a jihar Kano. An bayyana wadanda aka kamo da ake zargin suna da hannu.
NDLEA ta kai samame a otal din Emerald dake unguwar Ladipo a jihar Legas inda aka kama wasu alhazan Najeriya suna kokarin hadiye hodar iblis gabanin tashinsu.
Kotu ta ba da belin tsohon ɗan sanda, DCP Abba Kyari bayan shafe watanni 27 a gidan gyaran hali kan zargin alaka da manyan masu hada-hadar miyagun kwayoyi.
Hukumar NDLEA
Samu kari