Hukumar NDLEA
A yayin da fatauci da tu'ammali da miyagun kwayoyi ke kara ta'azzara, majalisar dattawa a ranar Alhamis, ta amince da kudurin hukuncin kisa ga masu fataucin kwayoyi.
Yayin da matsalar safarar kwayoyi ta addabi kasar Najeriya, Majalisar Dattawa ta amince da dokar hukuncin kisa kan masu mu'amala da siyar da kwayoyi .
Hukumar FAAN da ofishin Nuhu Ribadu sun hada kai domin rage yawan jami'an hukumomi da ke bincike a filayen jiragen saman Najeriya yayin da fasinjoji ke korafi.
Hukumar hana sha da fataucin miyagun kwayoyi ta kasa ta gargadi matafiya kan karbar jaka su tagi da ita ba tare da sun san abin da ke ciki ba don gujewa matsala
Hukumar NDLEA ta yi nasarar kamawa da lalata miyagun kwayoyi a jihohin Legas da Ogun. Shugaban hukumar ne Buba Marwa ya bada sanarwar ranar Talata
Hukumar hana sha da safarar miyagun kwayoyi ta kama mutane 319 da ake zargi na da hannu cikin amfani da kwaya a Kano. Ta kai da dama cikin su Kotu
Hukumar yaki da sha da fataucin miyagun kwayoyi (NDLEA), ta samu nasarar tarwatsa wata kungiyar masu safarar miyagun kwayoyi zuwa kasashe da dama.
Hukumar yaki da sha da fataucin miyagun kwayoyi ta kasa NDLEA, ta yi wa jama’a karin haske game da ayyukan ‘yan damfara da ke yaudarar masu neman aiki a kasar.
Za a samu labarin yadda Hukumar NDLEA mai yaki da safara da harkar miyagun kwayoyi ta damke wani Ahmed Mohammed da wasu mutane dauke da tulin kwayoyi.
Hukumar NDLEA
Samu kari