Hukumar NDLEA
Hukumar hana sha da fataucin miyagun kwayoyi na kasa NDLEA ta ce ta kama dagajin kauyen Ruga, a karamar hukumar Shagari kan laifin sayar da muggan kwayoyi.
NDLEA, hukuma mai yaki da shia da safarar miyagun kwayoyi ta kame tarin miyagun kwayoyi na opioids da sauran kayan buguwa da suka haura adadi mai yawan gaske.
Masu sayar da kwayoyi a kusa da tashan jirgin kasa na Legas sun ce yan sanda da wasu jami'an hukumomin tsaro na cikin wadanda ke siyan kwayoyi irinsu Tramdol.
A kokarin su na taimaka wa hukumomin tsaro wajen yaƙi da ta'addanci da sauyan muyagun laifuka, rundunar yan banga ta ce ta kama aƙalla mutum 100 a faɗin Kaduna
Jami’an NDLEA sun yi ram da Fasto da laifin harkar kwayoyi. Ana zargin Anietie Okon Effiong da laifin shigo da kilo 90 na kwayar Mkpuru Mmiri daga kasar Indiya.
Hukumar hana sha da fataucin miyagun kwayoyi NDLEA ta ce jami'anta sun samu nasarar kama wani tsohon soja da ke aikin kai wa yan bindiga kwayoyi a Sakkwato.
NDLEA ta gabatar da hujjojin kwayoyi da Daloli a shari'ar Abba Kyari. Hukumar NDLEA ta kira mutum uku da ya bada shaida a kotu a shari’ar ta da su Abba Kyari.
Jiahar Osun - Wani shaida a shari’ar da ake yi wa dakataccen mataimakin kwamishinan ‘yan sanda (DCP) Abba Kyari, ya ce gwajin aka yi wa sinadarin da aka gano.
A jiya Litinin, hukumar hama sha da safarar miyagun kwayoyi ta ƙasa ta fara tafka shari'a da dakataccen mataimakin kwamishinan yan sanda, Abba Kyari a Kotu.
Hukumar NDLEA
Samu kari