Gasar kwallo
Shugaba Bola Ahmed Tinubu ya bayyana cewa ya ki kallon wasan Najeriya da Morocco ne domin gujewa hawan jini amma kuma wasu suka kunna masa talabijin.
Shugaba Bola Tinubu ya karrama 'yan wasan Super Falcons da $100,000, gidaje da lambar OON bayan sun doke Morocco da 3-2 a gasar WAFCON ta 2025 a Maroko.
Tsohon mai tsaron gidan Najeriya, Peter Rufai ya rasu a jihar Legas bayan fama da jinya. Peter Rufa ya buga kwallo a Najeriya da wasi kasashe da dama.
Mutuwar dan wasan Liverpool, Diago Jota ta kara tunowa da wasu 'yan wasan kwallon kafa da suka rasu sakamakon hadarin mota a kasashen duniya da Afrika.
Dembele da Lamine Yamal su ke kan gaba a jerin ƴan wasan da ka iya lashe kyautar gwarzon ɗan wasa ta Ballon d'Or ta bana bayan taka rawar gani a kakar 2024/2025.
Wani sufeton ƴan sanda ya rasa rayuwarsa a gidan kallon kwallo ana tsak da wasan Arsenal da Real Madrid a Kalaba, babban birnin jihar Kuros Riba.
CAP ta fitar da cikakken jadawalin gasar cin Kofin Nahiyar Afrika ta 2025, gasar kwallon kafa ta maza da za a yi a Morocco daga Disamba 2025 zuwa Janairu 2026.
Juventus na shirin biyan Euro 75m (N115.56bn) don sayen Victor Osimhen. Cinikin zai dogara ne kan siyar da Vlahovic da kuma samun gurbi a Champions League na badi.
Hukumar kwallon kafa ta Najeriya (NFF) ta nada sabon mai horar da kungiyar Super Eagles. NFF ta amince da nadin Eric Sekou Chelle a matsayin sabon kocin kungiyar.
Gasar kwallo
Samu kari