Gasar kwallo
Dan wasan Najeriya, Ademola Lookman da ya zamo zakaran dan kwallo a Afrika ya bayyana gwagwarmayar da ya yi a baya. Ya ce an sha masa dariya saboda gazawa
'Yan fashi sun kai hari kan tawagar 'yan kwallon El-Kanemi Warriors a Bauchi, sun kwace kudi da wayoyi, sun jikkata fiye da mutum 10, 'yan sanda na bincike.
Hukumar kwallon kafa ta jihar Delta, ta tabbatar da rasuwar shahararren dan wasan kwallon kafar Najeriya, Gift Atulewa, wanda ya rasu yana da shekaru 38.
Faruk Koca, tsohon shugaban Ankaragucu, an yankewa hukuncin fiye da shekaru uku a kurkuku saboda naushin alkalin wasa a wasan Super Lig, wanda ya jawo fushin duniya.
Dan wasan gaba na Super Eagles Ademola Lookman ya samu kuri’u daga kasashe 17 inda ya zo na 14 a neman lashe kambun Ballon d’Or na 2024 da maki 82.
Kungiyar kwallon kafar Manchester United nada sabon koci, Ruben Amorin. Man United ta kashe £9.25m wajen sayen sabon kocin wanda ya fito daga Sporting.
Matashin ɗan wasan Barcelona, Lamine Yamal ya zama lamba ɗaya a jerin matasna ƴan kwallon da ba su haura shekara 21 ba a duniya, an ba shi kyauta a Faris.
Hukumar CAF ta ba Najeriya maki uku da kwallaye uku yayin da ta ci kasar Libiya tarar dala 50,000 bayan wulakanta 'yan wasan Super Eagles a shirin gasar AFCON.
Za a ji yadda aka yaudari Barcelona, aka damfare ta €1m wajen sayen Lewandowski. Yayin da ake kokarin sayo Robert Lewandowski daga Jamus, an yaudari Barcelona.
Gasar kwallo
Samu kari