Hukumar yan sandan NAjeriya
Rundunar ƴan sandan Najeriya ta ce jami'anta sun damƙe mutane 13 da ake zargi suna da hannu a kisan da aka yi wa sarakuna 2 ranar Litinin a jihar Ekiti.
An shiga rudani bayan 'yan bindiga sun guntule kan wani sifetan dan sanda a birnin Uyo da ke jihar Akwa Ibom a daren jiya Laraba 31 ga watan Janairu.
Wasu ‘yan bindiga a ranar Laraba sun kai hari a kauyukan Akinde, Tse Yongo, Tse Adem da Tse Ahikyegh a karamar hukumar Donga a jihar Taraba, sun kashe mutum uku.
Kwamishinan ‘yan sandan jihar Legas, Fayode Adegoke, ya bukaci ‘yan Najeriya da su daina biyan kudin fansa ga masu garkuwa da mutane domin yin hakan kuskure ne.
Wasu miyagun 'yan bindiga sun sake kai harin ta'addanci a birnin tarayya Abuja, 'yan bindigan a yayin harin sun yi awon gaba wani babban darakta.
Rundunar ƴan sandan jihar Anambra ta samu nasarar yin caraf da wata mata wacce ta yi yunƙurin sayar da ƴaƴanta kan N1.8m. Ta ce dole ce ta sanya ta yin hakan.
Rahoto ya nuna cewa an rasa rayuka da yawa yayin da wani abun fashewa ya tashi a wani wurin haƙar ɗanyen man fetur a jihar Imo da ke Kudu Maso Gabas.
Wasu miyagun yan bindiga sun yi garkuwa da kanana yara mata guda biyu yayin da suka kutsa kai ta tsiya cikin wani gida a babban birnin tarayya Abuja.
Rundunar ‘yan sandan jihar Taraba a ranar Talatar da ta gabata ta ce jami’anta sun ki karbar cin hancin naira miliyan 8.5 da wani mai garkuwa da mutane ya ba su.
Hukumar yan sandan NAjeriya
Samu kari